My flumpy cupcake

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Zaria City, I'm Married💞💞💞

Wannan cake ya hadu, yayi dadi 😋😋😋godiya ga cookpad da Ayzah

My flumpy cupcake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan cake ya hadu, yayi dadi 😋😋😋godiya ga cookpad da Ayzah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa daya
  1. 4 cupFlour
  2. Vanilla flavour 3tea spoon
  3. Butter 1 simas
  4. 8Egg
  5. Food colour
  6. Barking powder 3 teaspoon
  7. 1Peak milk
  8. Sugar 1 nd 1/2 half cup

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Zaki hada butter da sugar kiyi ta juyawa har sai yayi flumpy, yayi haske

  2. 2

    Sai ki fasa kwai daya ki juya sosai ya hade, sannan ki Kara fasa wani ki juya, haka zakiyi ta sawa daya bayan daya

  3. 3

    Wannan ki zuba madara, ki juyata itama, sai ki hada barking powder da flavour, da flour ki tankade ki zuba, ki juyashi sosai, ki bubbugashi ya hade yayi laushi.

  4. 4

    Ki shafa butter ko mai a gwangwani, ki raba kwabin biyu sai ki zuba food colour a dayan ki juyashi sosai, sai ki rika zuba rabi mai colour rabi mai haske, ki daura a ovum idan lokal barking zakiyi sai kiyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
rannar
Zaria City, I'm Married💞💞💞
kullum inason koyan abin da ban iya ba, kuma ina son gwadawa🍕🍤🍗🍜🍡🍝
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes