Kunun shinkafa

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

Dana tashi dafa alkama, nasa sugar aciki Dan ya bada wani taste na daban

Kunun shinkafa

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan

Dana tashi dafa alkama, nasa sugar aciki Dan ya bada wani taste na daban

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa Rabin kofi
  2. Madara gwangwani 1 da rabi
  3. 2Lemon tsami
  4. Sugar
  5. Alkama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke shinkafa ki jikata

  2. 2

    Inta jiku, saiki dama madara da ruwa ki zuba akai ki dafata

  3. 3

    Inta dahu ki markade ta da ruwan madara yayi smooth sannan ki Kara mayarwa ki dafa Dai Dai kaurin da kke so

  4. 4

    Sannan ki dafa alkama, ki watsa, kimatse lemon tsami kisa kisa sugar

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes