Tuwon shinkafa da miyar taushe

AA's kitchen
AA's kitchen @cook_18597987

Tuwon shinkafa da miyar taushe

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hour
3 yawan abinchi
  1. 2kofi shinkafa
  2. ruwa yadda zai ishe ki
  3. 3albasa
  4. 3attaruhu
  5. 2tattasai
  6. 8maggi
  7. mai
  8. kabewa
  9. alaiyahu
  10. gyada

Umarnin dafa abinci

1 hour
  1. 1

    A wanke shinkafa a fora ta a wuta tare da tafasasshen ruwa a barta tayi and laushi,idan bata yi laushi yadda ake so ba sai a jara mata ruwa,har tayi dai yadda ake so,sai a saka muciya a tun ke shinkafar har tayi laushi,a saka abun mulmula tuwo a mulmula shi.

  2. 2

    A wano tukunyar kuma a zuba mai da jajjagen kayan miya,idan soyu a zuba maggi da ruwa da dafaffen kabewa,idan ya tafasa a zuba dakakkiyar gyada,a kyale ta ta dafu sosai sanban a saka alayyahu,tayi minti 3 a sauke,sai aci tuwo da miyar taushe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AA's kitchen
AA's kitchen @cook_18597987
rannar

sharhai

Similar Recipes