Gasashshiyar hanta

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Danyar hanta iya buqatar mutum
  2. Dakakken kulikuli
  3. Yaji
  4. Kayan kamshi
  5. Kayan dandano
  6. Man kulikuli

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a hada kayan kamshi da yaji da kayan dandano da kulikuli a guri guda a cakudasu. Sai dinga saka hantar a ciki, sannan ajiyeshi a yaryada mai gaba da baya sai a gasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes