Zobo Mai dadi

Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
Sokoto

Shan ingataccin lemu na da matuqar Dadi da bada lahiya. Wannan hadin zobo na dai daga ciki. #kitchenhuntchallenge

Zobo Mai dadi

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Shan ingataccin lemu na da matuqar Dadi da bada lahiya. Wannan hadin zobo na dai daga ciki. #kitchenhuntchallenge

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ganyen zobo
  2. Citta danya
  3. Abarba,
  4. kankana,
  5. ruwan lemun zaqi
  6. Ruwan kanwa
  7. Kanumfari da kanwa
  8. Dafaffiyar sugar
  9. Dafaffen bayan abarba
  10. Cucumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dafa zobo da kanumfari da bayan abarba da bayan citta da kanwa.

  2. 2

    Ki niqa kankana da abarba, sai ki niqa citta duk ki tace ki aje a gefe. Bayan abarba shina ya yanka ki niqe sai ki tafasa ki tace(natural flavor).

  3. 3

    Idan zobo ya tafasa sai ki tace ki aje ya huce, idan ya Sha iska sai ki zuba niqaqen (kankana, abarba, citta da ruwan lemu) ki juya sai kisa ruwan bayan abarba ki zuba dafaffen sugar keep saying qanqara da yanka cucumber. A Sha lhy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes