Dafafen doya da miyan kwai

Jumare Haleema @hallyjumare84
Ina matukar son doya sosai musamman ma in dafa shi
Dafafen doya da miyan kwai
Ina matukar son doya sosai musamman ma in dafa shi
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na fire doya na na wanke shi da kyau na yayankashi na dora a wuta nasa gishir na Bashi mintoci ya dahu na sauke shi akan wuta
- 2
Na wanke kayan miya na na nikashi nasa garlic na dauko wani tukuya nasa oil da yayi zafi na juye kayan miya na da ya soyu nasa su Maggi gishir da sauransu na fasa kwai na na zuba a cikin kayan miya and ina ta juyawa na Kara ruwa kadan nasa onion dina Wanda na yayanka na rufe na Bashi mintoci kadan na sauke shikenan miya kwai ya gamu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10694527





sharhai