Jollof rice

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

Akwai saukin sarrafawa

Tura

Kayan aiki

20min
4 yawan abinchi
  1. Tafasasshiyar shinkafa
  2. Man kuli
  3. Toma paste
  4. Kayan Miya(markade se a dafa)
  5. Karas(a yanka kanana a tafasa)
  6. Sinadarin dandano da kayan kanshi
  7. Food color ja

Umarnin dafa abinci

20min
  1. 1

    Ki zuba Mai a tukunya kisa albasa ki soya se ki zuba kayan Miya da toma paste ki soya su sama sama sannan ki zuba sinadarin dandano, gishiri da kayan kanshi da food color ki juya sosai se ki zuba ruwa daidai Wanda ze karasa dafa Miki shinkafar ki rufe ya tafasa se ki zuba shinkafar ki juya

  2. 2

    Sannan ki zuba karas din akai kar ki juya ki in shinkafar ta tsotse se ki juya shi kenan.
    Aci lpia 😋😋

  3. 3

    Naci da kabeji da na yanka masa farar albasa se kifi da dambun nama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar
Kano

sharhai (6)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@Sadiyanahajakitchen ga fish chan na hango bari nayi sauri na dauko 😋

Similar Recipes