Ice cream

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Ina son ice cream sosai bade kamar irin wanan lokacin

Ice cream

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Ina son ice cream sosai bade kamar irin wanan lokacin

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupWhipped creme
  2. 1 cupDaran ruwa me sanyi
  3. 1/2 cupIcing sugar
  4. cokaliFlavour rabin
  5. Kala duk wanda ake so
  6. Sprinkles

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki samu bowl din ki zuba whipped cream dinki ki dauko mixer dinki ki hada sanan ki karo madar ki mai sanyi ki zuba rabi ki mixing dunsu sai sun bugu sai ki kawo icing ki zuba ki kara mixing

  2. 2

    Bayan nan kuma sai ki kawo flavour da kala kisa kiyi mixing sai ko ina ya hade kinga yayi ya tashi sosai ki cire kisa a fridge yayi kankara sai kisha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar
Katsina

sharhai

Similar Recipes