Doya da kwai

Halima Maihula kabir
Halima Maihula kabir @cook_29516083

Abinci Yan gayu ne 😂

Doya da kwai

Abinci Yan gayu ne 😂

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30minutes
2 yawan abinchi
  1. doya
  2. Maggi
  3. Curry
  4. Kwai
  5. Attaruhu
  6. Albasa
  7. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

30minutes
  1. 1

    KI WANKE DOYARKI KI FERAYE, TA KI DAMA, KI TSAME, KI WANNAN KATA KANANA KANANA, AMMA BAS OSAI BA, SEKI FASA, KWANKI, KI KADASHI, IDAN YA KADU, SEKI, ZUBA ATTARUHU, DA ALBASA, DA TAFARNUWA, DA KOMAI DA KOMAI DAI, IDAN SEKI, SOYA💃
    SE CI, AKWAI DADI 🤤

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Halima Maihula kabir
Halima Maihula kabir @cook_29516083
rannar
Tin Ina yarinya Ina son girki, Kuma zama me girka abinci buri nane, Ina son na zama chef 👩‍🍳..
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes