Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nikakken nama
  2. Dankali
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Curry
  7. Garin citta
  8. Garin tafarnuwa
  9. Tsinken sakace
  10. Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa bare dankali a yanka shi da fadi

  2. 2

    Sai a dauko nikakken nama a zuba jajjagen attaruhu da albasa a saka maggi curry gishiri tafarnuwa da na citta a cakuda sannan a mulmula yayi fadi sai a dauko dankali a saka a kasa sai a dora hadin nikakken naman a tsakiya sannan a dora dankali a sama sai a makale da tsinken sakace

  3. 3

    Zaa kada kwai a roba sannan a tsoma hadin dankalin cikin sai a soya a mai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
rannar
Kano
Cooking is my pride
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes