Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Sprite
  2. Blue food colour
  3. Sugar
  4. Lemon tsami
  5. Cocumber
  6. Naanaa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Saki samu lemon tsami ki matse ruwan shi mint leave kuma ki tsigeshi ki wanke se ki hada sprite ruwan lemon tsami mint leave wuri guda kisa qanqara se kisa sugar da blue food colour se ki slicing cocumber asha shi da sanyi😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes