Soyayyan plantain

Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
Kano

Giskiya inason plantain iyalina ma sunasonshi sosaiii ga Dadi ga saka annushuwa ga Karin lfy ki soya kuji abinda nake gaya muku💓

Soyayyan plantain

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Giskiya inason plantain iyalina ma sunasonshi sosaiii ga Dadi ga saka annushuwa ga Karin lfy ki soya kuji abinda nake gaya muku💓

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Yanakaiwa minti 5mintuna
2 yawan abinchi
  1. 2Plantain guda
  2. Gishiri kadan
  3. Mangyada

Umarnin dafa abinci

Yanakaiwa minti 5mintuna
  1. 1

    Nayanka plantain Dina a bowl na kawo gishiri na Barbara na barshi zuwa mint 3 haka na dora Mai a wuta yayi zafi nafara zubawa Amma shi bayason wuta sosaiii inyayi sai kikwashe aci lfy ina fata zaku gwada #kanostate

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes