Plantain sauce

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Wanann sauce din zaka iya amfani da ita as salad ba lallai sai sauce ba zaki dora a gefen kowanne irin abinci musamman irinsu dambu ko couscous da sauransu

Plantain sauce

Wanann sauce din zaka iya amfani da ita as salad ba lallai sai sauce ba zaki dora a gefen kowanne irin abinci musamman irinsu dambu ko couscous da sauransu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Plantain
  2. Mai kadan
  3. Maggi,gishiri,curry
  4. Koren Tattasai,Alba da da karas

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Da farko zaki fere agadanki saiki yankata kananu cubes saiki barbada mata gishiri kadan ki soya ki tsaneta kisa a gefe

  2. 2

    Saiki yanka koren tattasai da albasa da karas saiki wankesu ki soyasu sama sama saikisa maggi da curry da Karin kayan kamshi idan kina bukata saiki zuba plantain din ki jujjuya idan sun hade jikinsu saiki sauke shikenan kin gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

Similar Recipes