Soyayyar plantain

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Plantain tana daga daga abunda nake so tana man dadi sosai

Soyayyar plantain

Plantain tana daga daga abunda nake so tana man dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Plantain guda4
  2. Gishiri 1/4 tea spoon
  3. Mai cup2

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki bare plantain dinki a wata roba mai tsafta bayan nan sai ki kawo gishiri ki barbada ki juya

  2. 2

    Sai ki daura mai a wuta idan ya fara zafi sai ki rage wutar ki zuba plantain dinki ki soyata kada ki bari ta kone shikenan sai ki kwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar
Katsina

sharhai

Similar Recipes