Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ganda
  2. Albasa
  3. Attaruhu
  4. Citta
  5. Tafarnuwa
  6. Curry
  7. Maggie cube
  8. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na samu ganda na wanke NASA a tukunya na dora a wuta na xuba ruwa

  2. 2

    Na barta ta fara dahuwa na kawo jajjagen attaruhu da albasa da citta da tafarnuwa nasa nasa curry da Maggie

  3. 3

    Na rufe na barta taita dahuwa hartayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Lawan
Zainab Lawan @cook_18710966
rannar

sharhai

Similar Recipes