Ganda Mai rumo

Nan-ayshear Nan-ayshear
Nan-ayshear Nan-ayshear @aysha20

Mai gidanan Yana sonshi gaskiya domin Yana dadin ci shiyasa nake yawa safarashi🥰

Ganda Mai rumo

Mai gidanan Yana sonshi gaskiya domin Yana dadin ci shiyasa nake yawa safarashi🥰

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ganda
  2. Manja
  3. Maggie
  4. Kayan Miya
  5. Kaya amshi iri tafarnuwa citta kanurfari yar miya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nawake sosai

  2. 2

    Sai na daura a wuta yanaso wuta domin Yana da karfi,sannan asan ruwa sosai.Sai Naga ya fara taushi saina canza ruwa sbd kauri shi banso kauri Sai na hada komai da komai na jiraya ya gamu zakaji kamshi na musamma

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nan-ayshear Nan-ayshear
rannar

sharhai

Similar Recipes