Tuwon semo miyar agushi

kazaure's kitchen
kazaure's kitchen @cook_18457395
Kano

Tuwon semo akwai dadi bana gajiya dashi.

Tuwon semo miyar agushi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Tuwon semo akwai dadi bana gajiya dashi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40minutes
4 yawan abinchi
  1. Rabin Leda ta semovita
  2. Agushi
  3. Alayyahu
  4. Kayan miya
  5. Manja
  6. Sinadarin dandano
  7. Man kuli
  8. Cry fish
  9. albasa

Umarnin dafa abinci

40minutes
  1. 1

    Dafarko zaki Dora ruwa a tukunya idan ya tafasa ki samu whisker kidunga zuba semo dinki kina whisking harsai yayi yanayin kaurin da kikeso saiki barshi kibdan zuba ruwa kadan a samansa domin ya tirara

  2. 2

    Bayan mintuna 10-15 ki sake tukashi ki sauke

  3. 3

    Saiki zuba manja da man kuli a tukunya idan sunyi zafi ki zuba kayan miyarki ki soya

  4. 4

    Idan sun soyu kisa ruwa ko ruwan nama saikisa agushinki

  5. 5

    Saikisa sinadarin dandano da cry fish da alayyahu da albasa bayan mintuna 5 ki sake tadahu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
kazaure's kitchen
kazaure's kitchen @cook_18457395
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes