Farfesun manan kai

Rukaiyatu rimi(rukky's kitchen
Rukaiyatu rimi(rukky's kitchen @cook_18928738
Kano State

Rukky's kitchen

Farfesun manan kai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Rukky's kitchen

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa 2mintuna
2 yawan abinchi
  1. Kayan miya
  2. tafarnuwaCitta da
  3. Kanunfari da masoro
  4. Dan dano
  5. Curry
  6. Gishiri

Umarnin dafa abinci

awa 2mintuna
  1. 1

    Ki wanke naman sosai da sosai sai ki dora shi a wuta yayi tafasa sau daya ki zubar da ruwan sai ki hada komai dana na lisafa ku zuba aciki kisa ruwa ki dora ki barshi Ya dahu sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukaiyatu rimi(rukky's kitchen
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes