Farfesun kaza

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 mins
4 yawan abinchi
  1. Kaza babba daya
  2. Attaruhu(yadda ake so)
  3. Albasa a yanka da dan yawa
  4. Curry,
  5. citta,
  6. tafarnuwa,
  7. gyadar yarabawa,
  8. masoro
  9. Sinadarin dandano

Umarnin dafa abinci

30 mins
  1. 1

    Da farko zaki wanke kazarki da kyau ki saka cikin tukunya,ki saka albasa da kayan qamshi da sinadarin dandano ki tafasashi

  2. 2

    Minti 15 ta dan dauki laushi,sai ki daka attaruhu ki saka tare da qarin kayan qamshinki ki rufesu tsahon wani 15 mins din,sai ki qara albasa ki kashe shi knn

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afaafy's Kitchen
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes