Taliya sauce din cabbage da miyar kifi

Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
Jigawa State Nigeria

Taliya sauce din cabbage da miyar kifi

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Spaghetti rabin leda
  2. Kifi soyayye
  3. 1Albasa babba
  4. Taruhu
  5. Tattasai
  6. Sinadarin dandano
  7. Curry powder
  8. Onga
  9. Cabbage
  10. Soy sauce
  11. Gishiri
  12. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki tafasa taliyan ki karki bari yay laushi dayawa saiki juye ta kiy tsane da ruwa

  2. 2

    Zaki hade ki gyara ki wanke saikiy taruhu Tattasai albasa saiki blending yayi laushi

  3. 3

    Zaki juye a tukunya ki tafasa ruwan ya tsane saiki kawo mai kisa ki qara yanka albasa kijuye ki soya a tare saiki kawo soyayyan kifin kisa ki cigaba da soyawa sannan saiki kawo ruwa kadan kin zuba, saiki kawo kayan dandanon ki kijuye kikawo curry gishiri kisa, a qarshe kisa maggi liquid saiki rage wuta kadan kadan kifin yayi laushi taste din sa ya fito

  4. 4

    Daga nan kuma saiki gyara cabbage ki yayyan ka saiki wanke ki tsane, zaki sa mai a frying pan kikawo cabbage kijuye saiki saka curry kina juyawa a hankali a qarshe saiki zuba soy sauce din ki kijuye ki sauqe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
rannar
Jigawa State Nigeria

sharhai

Similar Recipes