Spicy vegetable crepes

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5mintuna
  1. 1 cupFlour
  2. 3carrots
  3. 2green pepper
  4. 1seasoning cube
  5. 2eggs
  6. 350 MLMilk
  7. 3tomatoes
  8. 1/2 tspsalt
  9. 1/2 tspblack pepper
  10. 4scotch bonnet

Umarnin dafa abinci

5mintuna
  1. 1

    Zaki wanke vegetables ki yanka kanana

  2. 2

    Sai ki samu bowl ki zuba ingredients din gaba daya

  3. 3

    Kiyi mixing sosai ya hade

  4. 4

    Ki samu pan ki daura a wura ki shafa mai kadan

  5. 5

    Sai ki dibi kullin kadan ki zuba idan daya barin yayi ki juya dayan

  6. 6

    Idan yayi sai ki nade shi

  7. 7

    Haka zaki ringa yi har ki gama

  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sweet And Spices Corner
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes