Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Biredi me yanka yanka
  2. Biredi me yanka yanka
  3. Kwai
  4. Kwai
  5. Attaruhu
  6. Attaruhu
  7. Albasa
  8. Albasa
  9. gwangwaniKifin
  10. gwangwaniKifin
  11. Tafarnuwa
  12. Tafarnuwa
  13. Kayan kanshi
  14. Kayan kanshi
  15. Magi
  16. Magi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu attaruhu da albasa da da kifi kihadasu kayan kanshi maggi gishiri tafarnuwa guru guda ki cudesu sosai

  2. 2

    Sai kidauko buredinki kisamu abun murji ki murzashi saiki zuba kayan hadin daga gefe kinadeshi

  3. 3

    Kidaura mai yayi zafi kikada kwai kiringa sashi acikin kwain kinasawa amai inya soyu saiki cireshi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
rannar
Jakara Yan Gurasa
rukayya garba tijjani mai atamfa yar asalin jihar kano karamar hukumar dala no 101chediyar yangurasa
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes