Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Attarugu
  3. Maggi
  4. Curry
  5. Man gyada
  6. a

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankalin ki ki wanke

  2. 2

    Sai ki yi grating kayan kiyan ki

  3. 3

    Ki samu tukunya ki daura a wuta ki zuba mai ki soya kayan miyamki

  4. 4

    In ya soyu sai kisa maggi curry da gishiri

  5. 5

    Sai ki kara ruwa dadidai

  6. 6

    Sai inya taffasa kisa dankalin ki ki rufe ki barshi ya dahu shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Magama
Aisha Magama @aysha3550
rannar
Kaduna
Ina matukar son in Iya girki kuma ina so in zama qwarariya💝
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes