Gyada me fulawa (peanut burger)

Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
Kano

Gyada me fulawa (peanut burger)

Masu dafa abinci 9 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 6Gyada danya Kofi
  2. 6Kwai danye
  3. 11/2Sukari Kofi
  4. Gishiri tsp 1
  5. Vanilla flavor TBS 2
  6. Fulawar yin bread
  7. Man gyada na suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a hada kwai da gishiri da flavor da sukari a guri daya akada kwan sai sukarin ya narke.

  2. 2

    Sai a zuba gyadar a roba mai fadi azuba kadadden kwan Kazan akan gyadar sai a juya har sai ko ina ya samu kwan, sai a barbada fulawar akan gyadar shima a cakuda sosai, haka za'ayi tayi sai kwan ya qare ana barbada fulawa.

  3. 3

    Sai asa kaskon suya a wuta da man gyada, idan yayi zafi sai a zuba gyadar, idan ta soyu sai a tsame a zuba a gwagwa ya tsane. Shikenan sai a barshi ya huce kafin aci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes