Lemon kankana da gwanda

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

yanada dadi sosai

Lemon kankana da gwanda

yanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko kin wanke kayan iyatuwan tas sai ki yanyanka su kisa a blender ki nika sai ki zuba suga da madara ki kara nika shikenan ba sai kin tace ba asha dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes