Tuwon semo da miyar kuka

habiba aliyu @cook_16757382
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki xuba kayan miya kiss manja magi daddawa curry tafarnuwa kiss ruwa kisa kazarki saiki rufe ki barshi yayita gisduwa inta gisdu saiki kada miyarki
- 2
Sai ki xuba ruwa a tukunya insun tafasa saiki talge bayan Monti biyu ki tuka tuwonki ki rufe inya sulalu saiki sauke
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Tuwon semo miyar kubewa busheshe
Maigidana yana son tuwo musamman miyar kubewa yana jin dadin ta sosai.#sahurrecipecontest Deezees Cakes&more -
Miyar kuka
miyar kuka miyace ta gargajiya mai dadin gaske kuma kuka tanada amfani ajikin dan adam inasan miyar kuka sosai Yakudima's Bakery nd More -
-
-
-
Tuwon semo miyar busashshen guro
#sahurrecipecontst. Alokacin azumi musamman lokacin sahur inajin dadin yin sahur da tuwo,shiyasa nayima iyalina wannan kuma sunci dadi sosai sun yaba Samira Abubakar -
Tuwon shinkafa da miyar kuka
#gargajiya wannan tuwon yaseen naci kusan leda biyu gsky abincinmu na gargajiya da daɗi karmu yada Mrs,jikan yari kitchen -
-
Miyar kuka
Inason miyar kuka sosai itace favorite dina nikam a miyoyi musamman in aka burge naman kaza a ciki.wayyyyooooo#GargajiyaHafsatmudi
-
-
Tuwan semo da miyar kuka
#sahurrecipecontest na girka wanan tuwon ne dan nayi sahur da shi tuwo yana da dadi sosai sanan kuma yana da rike ciki ina son tuwo miyar kuka gaskia mai gida da yarana mah haka suna son tuwo shiyasa bake yawan yinsa @Rahma Barde -
-
-
-
-
Tuwon semo miyar kuka
Tuwo dai abincin mu ne hausawa Kuma yana da dadi balle ma ace miyar ta kuka ce ba a magana sai an cinye chef_jere -
Tuwon shinkafa da miyar kuka
Inason tuwo sosai shiyasa nake yinshi da miya kala kala Ayshert maiturare -
-
-
-
-
-
Tuwon cous cous da miyar kuka
Na rasa mai zan dafa gashi bana cin cous cous kawai sai nace bari nayi tuwon shi naji ko zai yi dadi. Hmmm ai bansan lokacin da na cinye ba. Ummu Sumy MOha -
-
-
-
Tuwon shinkafa da miyar kuka
Miyar kuka na da dadi musamman in Tasha nama da daddawa#GARGAJIYA Rukayya Jarma
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11310255
sharhai