Omelette egg da vegetables

hauwa dansabo
hauwa dansabo @cook_19098499
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwai
  2. Mai
  3. Magggi
  4. Albasa
  5. Koren tattasai
  6. Tomato
  7. Jan tattasai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke kayan Miyazaki’s ki kana kana

  2. 2

    Ki soya sama sama da sana daren kayan dandano

  3. 3

    Ki dan diga mai a frying fan, ki zoba ruwan kwai

  4. 4

    Kada ki juya kwain din, har sai ruwan kwai din ya dige

  5. 5

    Sai ruwa kwai din ya dige, ki zoba kayan miyan a tsakiya, kiyi rolling circle

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hauwa dansabo
hauwa dansabo @cook_19098499
rannar

sharhai

Similar Recipes