Fried rice da kwai cikin kwai

ummu sultan
ummu sultan @cook_17118609

Hadi mai dadi

Fried rice da kwai cikin kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Hadi mai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

50mintuna
  1. Kwai
  2. Shinkafa
  3. Koren tattasai
  4. Karas
  5. Jan tattasai
  6. Albasa
  7. Sinadarin dandano
  8. Mai
  9. Curry
  10. Attarugu

Umarnin dafa abinci

50mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki Dora kwanki domin ya dahu

  2. 2

    Saiki Dora ruwan zafi ki tafasa shinkafar ki

  3. 3

    Saiki wanke albasa koren tattasai Jan tattasai ki yanakasu da karas amma attarugu ki jajaga shi

  4. 4

    Saiki zubasu atukunya kisa mai kiyita soyawa saikisa sinadarin dandano sannan kisa shinkafar ki kici gaba da juyawa idan ta soyu kisa Dan ruwa kadan domin ya karasa dafata kisa curry

  5. 5

    Sai kwanki ki baresa ki kada wank kisa albasa da sinadarin dandano ki kada ki soya a ruwan. Mai. Aci dadi lapia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu sultan
ummu sultan @cook_17118609
rannar

sharhai

Similar Recipes