Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwabin flour
  2. 2 cupflour
  3. 2 tbspnmai
  4. Gishiri kadan
  5. Hadin cabbage
  6. 1/4Kabeji
  7. 2Tattasai
  8. 3Tarugu
  9. 1Albasa
  10. Dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Ki tankade kofi biyu na flour ki sa gishiri kadan ki juya ki zuba mai cokali biyu ki murza se ya kama ko ina se ki kwaba da ruwa kamar kwabin cincin amma ba da tauri ba ki buga sosai ki aje gefe

  2. 2

    Kiyi jajjagen tarugu da tattasai da albasa ki soya se ki zuba cabbage ki sa spices ki barshi zuwa 3mins se ki kwaba cokali daya na flour a cikin kofi(flour glue) se ki zuba ki juya zuwa minti 3 se ki sauke

  3. 3

    Ki debo kwabin ki murza yayi fadi kisa wuka ki kifar da rectangle shape se ki dawo farko ki tsaga kamar haka se ki zuba hadin cabbage daga qarshe

  4. 4

    Se ki nade qarshen kuma ki shafa ruwa ga kowane yanka se ki jawo ki hade

  5. 5

    Se ki hade baki da bakin kisa ruwa ki liqe se a soya cikin ruwan mai

  6. 6
  7. 7
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

Similar Recipes