Farfesin kifi

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

😋

Farfesin kifi

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kifi
  2. Albasa
  3. Attarugu
  4. Tattasai
  5. Tafarnuwa
  6. Citta
  7. Maggi
  8. Onga
  9. Curry
  10. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki wanke kifinki tas ki ajiyeta ta tsane

  2. 2

    Kisa tukunya awuta kizuba mai kadan ki bari yayi zafi kizuba tafarnuwa tadan soyu se kisa albasa attarugu da tattasai sekisa citta kisoya yasoyu sama sama kizuba Dandano da kayan kanshi kisoya sekisa ruwa kadan kadanfa kinsan kifi yanada saurin dahuwa

  3. 3

    Inkinsa ruwa se kidauko kifinki kisa a tukunya ki garwaya alokacin komai yashiga cikin kifin Dan ba Kara garwayawa sekirufe kirage wuta har yadahu shikenan seki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai

Similar Recipes