Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki fere doyarki ki yankata ki Dora a tukunya ki saka sugar da gishiri kadan ki zuba ruwa kadan kimaida awuta ki tafasa idan tayi ki sauke ki samu bowl ki tsame ki zuba aciki kisa ludayi ko muciya ki farfasa doyar harsai tayi gari gari babu kololo
- 2
Saiki dauko jajjagen kayan miyarki kidan ki soyasu sama sama da seasoning saiki juje acikin doyar kidauko tafasasshen namanki da albasa ki Juye aciki idan kinaso ki kara seasoning idan kuma bakyaso saiki barshi ahaka saiki samu cokali ki yamutsamu harsai sun cakude sai ki wanke hannunki ki rika mulmulawa kamar kallo
- 3
Saiki Dora manki a wuta ki samu bowl kikada kwanki kizuba seasoning kadan saiki dauko doyarki da kk mulmula ki rika tsomawa acikin kwai kijuya ki tabbatar ko INA yaji saiki rika soyawa acikin mai
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Yam porridge
Wannan abinchin yanada Dadi sosai musamman inyaji manja da kifi.kibadamasa yajin tafarnuwa wayyo Mom Nash Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
sharhai