Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Salad
  2. Cabbage
  3. Tumatir
  4. Kuli kuli
  5. Mai kadan
  6. Maggi
  7. Albasa
  8. Yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke latas ki yanka kanana saiki yanka cabbage ki kara wankewa saiki sa a plate kisa yankakken tumatir da albasa

  2. 2

    Kisa maggi da kuli kuli mai yaji da mai kadan, saiki kwada

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
rannar
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes