Kayan aiki

  1. Kifi
  2. Niqaqen kayan miya
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Gishiri
  6. Thyme
  7. Kayan qanshi masu dadi
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kifi tas da lemon tsami se ki ajiye gefe se kisa mai a tukunya da niqaqen kayan miya ki soya. Idan ya soyu se ki kwase kisa kifi a tukunya kisa albasa da soyayen kayan miyan da spices da maggi da kishiri ki dora a wuta na tsawon minti 15 ya nuna se ci😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

Similar Recipes