Sirrin Kayan Marmari

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

#DARAJAR AURE. chin Kayan lambu yanada matukar amfani ajikin Dan Adam...

Sirrin Kayan Marmari

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

#DARAJAR AURE. chin Kayan lambu yanada matukar amfani ajikin Dan Adam...

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. Apple
  2. Kankana Rabi
  3. Inibi Bunch

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke kayan marmarinah na aje agefe

  2. 2

    Na sama wuka mai Kafi nayanka Kankana. Nasa a Plate

  3. 3

    Done!!! Gayinan a Plate

  4. 4

    Zaki iya markadawa Kisha d peak

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes