Hadin Salad

Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
Jigawa State

Wannan kwalliya ta salad mai gida da abokin shi sun yaba da ita😍yasa sun himman tu da cin abincin sosai, kuma naji dadin hakan matuqa#myfavouratesallahmeal

Hadin Salad

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Wannan kwalliya ta salad mai gida da abokin shi sun yaba da ita😍yasa sun himman tu da cin abincin sosai, kuma naji dadin hakan matuqa#myfavouratesallahmeal

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Salad tuta daya😂
  2. Tumatir biyu
  3. Albasa qarama
  4. Karas daya
  5. Kokumba daya
  6. Koren tattasai kwata
  7. Jan tattasai kwata
  8. Mai cokali biyu
  9. Black pepper kadan
  10. Jan yaji kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na fara da wanke salad na tame shi, sai na wanke sauran kayan nazo na yanka su irin samfurin da nake so, na yanka salad ina shima na zuba shi cikin roba nasa ruwa da gishiri na qara wanke shi saboda datti na juye shi a matsami don ya tsame ruwan

  2. 2

    Bayan ya tsame sai na dauko mazubi na ajiye na kawo salak ina na zuba na dan bazashi a fiket in,sai na kawo tumatir nasa shi a qarshen filet na kawo kokumba da saura kayan lambu na musu kwalliya👌😉

  3. 3

    Na zuba mai cokali daya nasa black pepper kadan dan jan yaji da magi na yaryada a kaii, saboda ba lokacin zasu ci ba sai ban saka mayonnaise in ba na bar musu susa da kansu🤗

  4. 4

    Ga kwalliyan salak ina yanda ya fito😉

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
rannar
Jigawa State
Tasty food is what I love cooking and sharing with my family and friends. Believe in yourself if I can do it you can do it better.🤗
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes