Simple coleslaw

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Ramadan mubarak🌙

Simple coleslaw

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Ramadan mubarak🌙

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki yanka cabbage dinki ki jika shi sae ki wanke d gishiri kadan ki tsane shi a colander sae ki kankare Karas kiyi grating dinsa ki feraye beetroot dinki kiyi grating shima ki yanka cocumber sae ki shirya shi yadda kk so ki ajiye edn kinxo ci sae kisa su bama ki sa sugar kadan ki juya kici da abinci ko a haka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes