Kunu da kosai

ummukulsum Ahmad
ummukulsum Ahmad @cook_20521409
Abuja

Kunu da kosa abinci mai dadai as breakfast

Kunu da kosai

Kunu da kosa abinci mai dadai as breakfast

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Mangyeda
  3. Gishiri
  4. Maggi
  5. Attarugu
  6. Albasa
  7. Kunu
  8. Dawa koh gero koh shinkafa
  9. Ruwa
  10. Suger
  11. Madara
  12. Kanumfari
  13. Citta

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wake wakenki ki jika shi for like 3 mints a ruwa sai kicire ki jajjaga a turmii, sai ki wonke shi tass,sai kixuba attarugu da albasa akai ki niqa yayi laushi sosai, kar kisa ruwa da yawa, saboda Kosai ne, bayan kin niqa sai ki xuba maggi da gishiri daidai yenda zaiji, sai ki dinga bugashi saiya dan tashi kadan, saiki zuba mangyeda nki kaskon suya kidaura a wuta, inmai yayi zafi sai kifara suyan kosai naki, kidinga juyashi sai yayi ja, saiki sane shi, kisaka a paper koh jarida....

  2. 2

    Sai kunu,kuma zaki jika dawa koh gero koh shinkafa ya kwana a jike, da safe sai a niqa miki, da jitta da kanumfari,saiki tace, sai ki barshi ya kwanta, indai kuma shinkafa ne kina tacewa sai ki daura a wuta, kina juyashi a hankali har yayi kauri, sai ki sauke ki zuba tsami,kixuba madara da suger shikenan,inkuma da dawa ne koh gero,in kinbarashi ya kwanta sai ki daura ruwa a wuta, idan ya tafasa sai ki debi kullin dawa koh gero kidama shi,ki rufe

  3. 3

    Daidai karyayi qauri kar yayi ruwa, inkinga bai damu da kyu ba zaki iyya maidashi wuta kadan ki sauke, shikenan sai ki saka suger da madara

  4. 4

    ..asha dadi lafiya.....

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
ummukulsum Ahmad
ummukulsum Ahmad @cook_20521409
rannar
Abuja
innason dafa abinci kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes