Mango smoothie

Maryamaminu665
Maryamaminu665 @cook_13832419
Kano

Yanada dadi sannan kuma yana kara lafiya

Mango smoothie

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Yanada dadi sannan kuma yana kara lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Mango guda daya
  2. Madaran gari kofi daya
  3. Ice cubes

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki bare mango din sai ki cire bayan

  2. 2

    In kika cire sai kisa acikin blender din da madaran gari sai kisa kankara sai kiyi blending har sai yayi smooth. Sai kisha da sanyin sa

  3. 3

    Asha dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryamaminu665
Maryamaminu665 @cook_13832419
rannar
Kano
cooking is my dream,I really like cooking since I was a child. also cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes