Miyar Alaiyaho

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

#SSMK Hahhhmm tayi dadi sosai da tuwon semo

Miyar Alaiyaho

#SSMK Hahhhmm tayi dadi sosai da tuwon semo

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Alaiyaho
  2. Nama
  3. Kifi
  4. Ganda
  5. Manja
  6. Attaruku
  7. Tomatur
  8. Tattase
  9. Curry
  10. Tafarnuwa
  11. Onga
  12. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki gaya kifin ki ko ajiye a gefe sai ki jajjaga kayan miyan ki ki gyara gandan ki ki ajiye a gefe sai ki taffasa namanki da kayan kanshi

  2. 2

    Sai ki daura tukunyanki kisa manja ki sa albasa ki soya sai kisa naman ki ki juya sosai sai kisa kifi da gandan kiyi ta soyawa sai kisa jajjagen kayan miya da ta farnuwa da maggi ki soya su

  3. 3

    Sai kisaka alaiyaho ki juya kisa ruwa ki barshi yahada jiki sai ki sauke aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes