Dambun shinkafa

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Gargajiya akwai dadi yayi dadi kwarai d gske😋

Dambun shinkafa

Gargajiya akwai dadi yayi dadi kwarai d gske😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Barjajjiyar shinkafa
  2. Zogale
  3. Gyada
  4. Albasa
  5. Attaruhu
  6. Tattasai
  7. Spices
  8. Maggi
  9. Curry
  10. Mai
  11. Yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki kai a barzamiki shinkafarki ki tankadeta zakiyi amfani da tsakin saiki wanke ta tsaf ki saka a rariya ta sotsane ruwanta saiki samu ledarki babba mai layi² yellow and black din nan ko kuma babba dai wacca zata cimiki shinkafarki ki juye a ciki ki daura tukunya a wuta kisa ruwa ki saka wani marfin tukunyar a ciki (Kamar yadda zaki turara gurasa) ki daura shinkafarki a kai ki rufe ki barshi y turara sosai kinayi kina dubawa kina jujjuyawa sbd cikinma yayi

  2. 2

    Saiki sauke idan yayi half dahuwa ki juye a roba mai fadi ki zuba zogale, gyada, jajjagen attaruhu, tattasai,yankakkiyar albasa, maggi, spices ki jujjuya sosai komai y hade ki taba kiji dandanon ko yayi saiki mayar dashi cikin ledar ki kulle ki kuma miyarwa ki barshi y karasa shknn idan yayi saiki sauke

  3. 3
  4. 4
  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai (7)

Similar Recipes