Dambun shinkafa

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

Dambu Yana da Dadi sosai Kuma iyali na sunaso sosai😋😋😋

Dambun shinkafa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Dambu Yana da Dadi sosai Kuma iyali na sunaso sosai😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Gyada
  3. Zogale
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Sinadarin dandano
  7. Man gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki barza shinkafar ki sae ki wanketa ki saka a collender ki gyara zogalanki ki wanke shi

  2. 2

    Ki wanke attaruhunki da albasa ki yanka su sae ki zuba akan shinkafar ki,ki gyara gyadarki ki daka ki zuba akai ki zuba zogalanki ki akae ki saka sinadarin dandano sae ki juya su sosai sae ki zuba a madambaci ki tirara Shi idan yayi laushi sae ki sauke shi

  3. 3

    Sae ki zuba a plate a saka man gyada idan kinaso Zaki iya saka coleslaw ko Naman kaza😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes