Miyar ganyen ugu

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan miya tana ta matukar amfani ajikin dan Adam domin yana kara jini sosae ajiki da lafiya.

Miyar ganyen ugu

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan miya tana ta matukar amfani ajikin dan Adam domin yana kara jini sosae ajiki da lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti talatin
1 yawan abinchi
  1. Ganyen ugu
  2. 5Tumatir
  3. 2Tattasai
  4. 3Attaruhu
  5. 1Albasa
  6. 3Maggi
  7. Onga
  8. Mai cokali 3 babba
  9. Curry cokali 1 karami
  10. Kayan kamshi cokali 1
  11. Manja cokali 2

Umarnin dafa abinci

Minti talatin
  1. 1

    Zaki gyara kayan miya ki wankesu ki markada ko ki jajjagasu.

  2. 2

    Sae ki zuba mai da manja a tukunya ki saka masa albasa ki soya ki kwashe albasar sannan ki juye kayan miya da kika markada ko soyasu ki saka maggi,curry da kayan kamshi ki barsu su soyu.

  3. 3

    Ki gyara ganyen ugu ki wankeshi da gishiri sannan ki yayyankashi ki zuba acikin miyarki ki rage wutar, ki zuba lawashin albasa ki rufeshi yayi minti Bihar sannan ki sauke.

  4. 4

    Zaki iya cin wannan miya da shinkafa,wake,cous cous ko taliya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes