Stuffed 🥙 bread

Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu mazubi mai kyau saiki ebi ruwa kadan wadanda kikasan zasu isheki kwabi
- 2
Saiki zuba rabi kizuba Yeast aciki, sugar, Gishiri, baking powder, kwai 1 da vanilla saiki jujjuya
- 3
Saiki zuba butter kiyita buga ta saitayi laushi dakyau saiki rufe ta tashi
- 4
Daga nan saiki zuba flour ki kwaba idan ruwan sunyi dadai shikenan inbasu isa ba saiki kara bayan kin kwaba
- 5
Saiki zuba albasa da attarugu sai namanki ni soyayyen nama ne nadaka idan kika gama dough dinki ta tashi
- 6
Saiki jera a tren dazakiyi gashi idankuma na gargajiya zaki ni shi nayi saiki jera ko kan plate na karfe ko wani Abu dai ki koma bari yatashi saiki gasa shikenan 😋
- 7
Kidauko daya kwan ki fasa saiki dora pan 🍳 kizuba mai spoon 3 kixuba kwan kibarbada maggi curry kidagargaje shi
- 8
Saiki dauko ta kinayi mata fadi kina zuba sauce aciki kiyi duk shape dinda kike so
- 9
- 10
Zyeee M@l@mi's kitchen
S@NW@ ADON M@T@ GROUP
Dan girman Allah kada ayimin editing
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Baked chin chin
#sinadarandakewakiltata. Chin chin shine favourite snack dina.Ina sonshi sosai nakan yishi da yawa in ajiye Ina Cin abuna nikadai mussamman Idan Na Tashi kwadayin dare😋😅 Nusaiba Sani -
Vanilla oil cupcake
#kitchenchallenge wannan cake yanada dadi ga saukin yi bakashe kudi Nafisat Kitchen -
-
Stuffed bread
Hmm wlh very delicious a yayi daidai a breakfast dadi sosai mukam munji dadinsa Zaramai's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
Chocolate bread
Wannan hadin burodin akwai dadi ga kuma sauki wurin yinshi. Ga laushi idan ka yagoshi kamar auduga😋 yaron sister da yaci ya dauka wai cake ne😅 Zeesag Kitchen -
-
-
More Recipes
sharhai