Noodles

TeemahSHmeal
TeemahSHmeal @cook_18467505
Jos, plateau

Taliyar yara ina matukar kaunarta😍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mins
Mutum1 yawan abinchi
  1. I pack of noodles
  2. Kayan miya, green beans and pepper, mai

Umarnin dafa abinci

15mins
  1. 1

    Na soya kayan miya na a cikin mai kadan sai NASA mai ruwa yatafasa, nasa dandano da noodles, sai narufe yatafasa, na sai green veggies har ya nuna na sauke

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
TeemahSHmeal
TeemahSHmeal @cook_18467505
rannar
Jos, plateau

Similar Recipes