Indomie nd wainar kwai

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) @cook_12493466
#1post1hope inason indomie
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki tafasa ruwanki,saiki zuba indomie minki ki bari ta kusa da wuwa saiki yanka su albasa,tattasai ki zuba ki zuba jajjegen attaruhu,Maggi ki juya ki bari ta karasa dawuwa saiki sauke
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Indomie da kwai
Nakan yi indomie alokacin da maigidansa yake sauri zai fita aiki da wuri Sa'adatu Kabir Hassan -
-
-
Indomie da kwai
Karin safe me sauki domin yara #ramadanclass #ramadarecipe #indomie@ummuwalie @ay Goggo -
Indomie
Hmmm,ba irin dahuwar da muka saba yiba minti kadan an tafasa indomie,uwar gida,amarya,emmata a gwada wannan Fulanys_kitchen -
-
-
Kwai
Kwai yana da amfani a lafiyar jiki, tana dakyau a kala mutum yaci kwai daya a rana #1post1hope Mamu -
-
-
-
Simple indomie
Gsky ni bame son cin indomie bace hasalima Bata dameni ba Amma wannan tamin Dadi Zee's Kitchen -
Dafadukar Indomie da Dankali
#SSMK wannan dai girki ne na kowa da kowa dan manya da yara duk suna son indomie, na hada ta da dankali ne dan karin armashi😍 Sadiya Taheer Girei -
Indomie
Indomie abinci ne mai dadi musaman idan akayi mata hadi tana da dadi sosai#sahurrecipecontest @Rahma Barde -
-
Indomie da Egg sauce
Gaskiya inason indomie sosai saboda yanada dadi kuma ga saukin sarrafawa kuma zaka sarrafashi ta hanyoyi daban daban Zarah's kitchen -
Indomie mai sauki
Na dawo daga makaranta a gajiye ga yunwa se naga indomie zata fi dacewa dani saboda saukin dahuwa Hauwa Rilwan -
-
-
Vegetables indomie
#nazabiyingirki sbd Ina matukar jin dadi naga inayin girki .ina matukar son wanan indomie shiyasa akullum take wakiltani.Girkinan na musamman ne sbd kullum uwargida inxta dafa indomie tana sarasa ta yacce xta sake sabon salo kuma batada wahalar dayawaKaina na dafawa Meenarh kitchen nd more -
Indomie da naman rago
Indomie yanada dadi kwarai dagaske idan yaji hadi sosai Sasher's_confectionery -
-
-
Vegetable indomie
Nakan sarrafa idomie yadda nakeso, kasancewar indomie starch ce zalla shiyasa nayi tunanin in saka mata vegetable saboda ta kasance mai amfani a jiki, and i was wow sai ma kun gwada Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
Taliyar indomie noodles
Kamar dai yadda kuke gani wannan taliyar indomie noodles ce mai dauke da gangariyar lagwada ina matuqar sonta kuma gata da sauki girkawa Amina Muktar -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8727722
sharhai