Trifle

Hamzee's Kitchen
Hamzee's Kitchen @cook_17117332

Akwai dadi zai motsa kunnuwa

Trifle

Akwai dadi zai motsa kunnuwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5mintuna
1 yawan abinchi
  1. 2 cupcakes
  2. 1/2Kofi whipped cream
  3. 2 TBSmadara
  4. 1/3ruwan sanyi

Umarnin dafa abinci

5mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki murmushe cup cakes dinki a bowl

  2. 2

    Saiki sa whipped cream dinki a bowl kisa ruwan sanyi da madarar gari kiyita beating da mixer idan ya tashi yayi kauri kisa a piping bag

  3. 3

    Saiki samu glass cup ko disposable cup kisa cake sai whipped cream sai cake sai whipped cream haka zakiyi tayi har ki cika

  4. 4

    Saikici abunki da spoon

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hamzee's Kitchen
Hamzee's Kitchen @cook_17117332
rannar

sharhai

Similar Recipes