Miyar taushe

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Alaiyahu
  2. yakuwa
  3. maggi
  4. gishiri
  5. ginger
  6. garlic
  7. man shanu
  8. nama
  9. albasa
  10. Man gyada
  11. Gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tafasa nama da albasa da gishiri kadan, sai ruwan naman ya qare, sai ki soya naman sama sama,kisa ginger da garlic ki soya su tare, after kin soya su, sai ki zuba ruwa kisa maggi ki rufe ya dahu

  2. 2

    Ki gyara ganyen alaiyaho da yakuwa ki wanke su da gishiri, sai ki xuba atukunyar ki bari yayi ta dahuwa sai ya nuna sosai yayi laushi

  3. 3

    Sai ki dama gyada ki zuba amiyar ki juya ki rufe ya qara dahuwa

  4. 4

    Sai kisa man shanu, ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
rannar
Abuja Nigeria

sharhai

Similar Recipes