Tuwon shinkafa miyar taushe

rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafar tuwo
  2. Kayan miya
  3. Kabewa
  4. Yakuwa
  5. A lay yah u
  6. Magi
  7. Gishiri
  8. Man ja
  9. Naman rato
  10. Gyadar miya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Azuba ruwa a tukunya in ya tafasa a wanke shinkafa a zuba arufe ya dahu luguf sai.atuka a bashi mintuna sai a kW a she a leda

  2. 2

    A dafa kabewa da kayan miya sannan a markada a zuba manja a tukunya a so ya da albasa sai a xuba kayan minyan aciki asaka ruwa in ya DA hu sai a,zuba gyada da magi su dahu asaka yakuwa da allayahu ajuya su nuna a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116
rannar

sharhai

Similar Recipes