Miya mai dauke da man salad(Bama)

Fateen
Fateen @Fteenabkr277

Hmm sai kun gwada zaku bani labari wannan miyar larabawace#kanocookout

Miya mai dauke da man salad(Bama)

Hmm sai kun gwada zaku bani labari wannan miyar larabawace#kanocookout

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kayan miya
  2. Nama
  3. Kayan kamshi
  4. Sai man salad wato (Bama)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiyi yadda kike Jan miyarki bayan kin gama miyar sai ki dauko man salad Dinki ki zuba aciki.

  2. 2

    Amma bayan kin rage wutar sosai sai ki zuba zaki Iya ci da kowanne irin abinci,amma ni naci nawa da dahuwar shinkafa mai kori

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateen
Fateen @Fteenabkr277
rannar

Similar Recipes