Crunchy caramel

Mrs,jikan yari kitchen
Mrs,jikan yari kitchen @mrsjikanyari

Wannan abun kowama xai iyaci ke,yara,ogah yanada daɗi sosai saikuma ku gwada kusha lagwada😆#foodex#cookeverypart #worldfoodday

Crunchy caramel

Wannan abun kowama xai iyaci ke,yara,ogah yanada daɗi sosai saikuma ku gwada kusha lagwada😆#foodex#cookeverypart #worldfoodday

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 1/2 cupSugar
  2. Baking soda ½tspn
  3. Oil 1spn

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki fara shafawa baking pan ɗinki oil ɗin sannan saiki ɗora wani fry pan ɗinki saiki xuba sugar ɗinki kirinƙa juyawa kar yayi gudaje

  2. 2

    Daganan idan yafara golden brown saiki xuba baking soda ɗinki kiyita juyawa sannan saiki sauke ki xuba akan pan ɗinki wanda kinka shafawa oil

  3. 3

    Daganan ki ajiye yasha iska sannan ki tada ki kararrayashi shikenan our crunchy caramel is ready
    MRS, JIKAN YARI KITCHEN

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mrs,jikan yari kitchen
rannar

Similar Recipes